Fitaccen matashin nan mai amfani da kafafen sada zumunta, kuma Ιaya daga jagororin hada-hadar Cryptocurrency a Arewacin Ζasar nan Rabi’u Biyora, ya bayyana dalilin da ya sa ya dakatar da tallata Crypto.
Biyora ya kuma bayyana Ζalubalen da ya fuskanta a siyasa dama yadda ya je gidan Alhaji Atiku Abubakar a 2019 da dawowarsa gidan siyasar Shugaba Buhari.
Ga cikakkiyar tattaunwarsa da Muryar Jama’a, a jerin hirarrakin da muke kawo muku da fitattun Ζ΄an dandalin Facebook.
1 thought on “Abin da ya sa na daina tallata Cryptocurrency – Rabi'u Biyora”
Leave a Reply Cancel reply
Related Stories
Ethereum (ETH) Price Today
1 min read
April 27, 2024
π – LIKE HOT PHOTO MY SISTER ππ₯dπ